Ana samun rikici a jam'iyyar APC ta Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ta ya za'a shawo kan rabuwar kai a jam'iyyar APC?

Bisa dukkan alamu akwai rarrabuwar kawuna tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya, game da wa'adin mulkin shugabannin jam'iyyar na kasa.