Yaki da cutar malariya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Yadda za a magance cutar maleriya

An kaddamar da wani sabon yunkuri na rage yawan masu kamuwa da cutar zazzabin cizon sauro zuwa rabi a duniya.