Yajin aikin ma'aikatan lafiyar Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ya za a shawo kan yajin aikin ma'aikatan lafiyar Nigeria?

Ma'aikan jinya a Nigeria sun shiga mako na hudu su na yajin aiki domin neman a biya musu mubatunsu