Matsalar tsaro a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Matsalar tsaro a Nigeria

A Nigeria, Lamarin satar mutane da kashe-kashe ya kara kamari a 'yan kwanakin nan musamman a yankin birnin Gwari na jihar Kaduna.