Gasar cin kofin duniya a Rasha
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Wacce kasa ce za ta dauki kofin duniya?

A ranar Lahadi ne Faransa za ta fafata da Crotia a wasan karshe na gasar cin kofin duniya