Jam'iyyar APC mai mulki a Nigeria ta dare gida biyu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Wane irin tasiri rikicin APC zai yi a 2019?

A kwanakin baya ne wasu 'ya'yan Jam'iyyar APC mai mulkin Nigeria su ka yi wa jam'iyyar bore inda suka kafa nasu bangaren da suka kira rAPC.