Wanne taimako 'yan banga a Zamfara ke bukata?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Wanne taimako 'yan banga ke so a Zamfara?

Jama'a a wasu kauyukan Zamfara na na kafa kungiyoyin 'yan banga domin kare kan su, yayinda matsalar tsaro ke kara ta'azzara.