Ya dace a sallami Lawal Daura?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shin matakin korar Lawal Daura ya dace?

Mukaddashin Shugaban Nigeria Yemi Osibanjo ya sallami Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya SSS, Lawal Daura daga aikinsa.