Kamaru 'Mata na da rawar takawa a fagen siyasa'

Poul Biya
Bayanan hoto,

Shugaba Paul Biya yana yawan tafiya kasashen waje domin duba lafiyarsa

Sama da kashi 50% na al'umma Kamaru mata ne, to amma kuma su ne mafi kranci da ake damawa da su a fagen siyasar kasar.

Batun ddini d al'ada na daga cikin abin d ke janyow matn koma baya ta fuskr siysa.

Ma'ikatar ci gaban mata a kasar ta ce ba ka sfai maza ke dafawa mata ba a duk lokacin da btu irin wannan ya taso.

To amma a wannan karo da ake shirin yin zabe a Kamaru, mata 'yan siyasa sun yunkuro dan nuna su ma akwai gudummawr da za su iya badawa dan ci gaban kasrsu.

Wata kansila kuma shugabar reshen jam'iyyar ANDP a birnin Yabassi ta shaidawa BBC cewa a ko da yaushe tunanin 'yan siysa shi ne kawo ci gaban matasa da al'uma.

Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da shugaban Kamaru Poul Biya ya sanar da zai tsaya takarar ci gaba da mulkin kasar a karo bakwi a jere.