Ra'ayi Riga: Taro tsakanin Afrika da China

Ra'ayi Riga: Taro tsakanin Afrika da China

A wannan makon shugabannin kasashen Afrika kusan 50 ne suka halarci taron koli tsakaninsu da China a birnin Beijing, inda shugaba Xi Jinping na China ya sanarda karin bashin dala biliyan 60 ga nahiyar.

Shin wa ya fi cin gajiyar wannan dangantaka?

Kuma ta yaya nahiyar Afrika za ta ci ribar irin wannan bashi ta yadda su ma za su samu su ci gaba?

Abubuwan da za mu tattauna a kai kenan a filinmu na Ra'ayi Riga a yau.