Yadda mata ke ado da rashin gashi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda mata ke ado da rashin gashi

Wasu mata sun kaddamar da wani kamfe da ake kira #Alopeciaisfashion a turance, wanda zai sa zubewar gashi kada ta zama dalilin hana mutane shiga fannin kawa/ado.