Shin za a iya horas da "likitocin boge" cikin sa'o'i 100?

Shin za a iya horas da "likitocin boge" cikin sa'o'i 100?

Wani shiri mai cike da ce-ce-ku-ce da yake bai wa "likitocin boge" damar samun horaswa cikin kankanin lokaci yana bunkasa a arewa maso gabashin Indiya.

Shin zai taimaka wa mutanen da suka fi bukatarsa?