Ra'ayi Riga: Matsaloli a gidajen Yarin Nigeria

A filin mu na Ra'ayi Riga na wannan makon, an tattauna a kan irin matsalolin da ake fuskanta a Gidajen Yarin Nigeria da yadda za'a kyautata gidajen.