'Yar sarkin da ta watsar da sarauta ta auri talaka a Japan
'Yar sarkin da ta watsar da sarauta ta auri talaka a Japan
Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:
Gimbiya Ayako ta Japan ta auri wani talaka Keri Moriya, a ranar Lahadi a wani wurin bauta da ke Tokyo.
Bisa ga dokokin gidan sarautar Japan, dole ne mace ta ajiye sarautarta idan ta auri talaka.