Yadda ake yi wa jaririya miji ranar da aka haife ta

Yadda ake yi wa jaririya miji ranar da aka haife ta

A al'ummar Oromo a yankin kogin Tana na kasar Kenya, al'ada ce a yi baikon 'ya mace a ranar da aka haife ta. Iyaye sun yadda cewa yin hakan yana nufin za a kula da diyarsu, ko da wani abu ya faru da su.

Al'ummar ta kuma ce al'adar tana karfafa zumunci tsakanin dangin matar da mijin.