Zaben Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Sayen kuri'u a lokutan zabe

An tatttauna game da yadda wasu 'yan siyasa ke amfani da kudi wajen sayen kuri'u a lokutan zabuka a Nigeria.