Ra'ayi Riga: Karawa 'Yan Sanda albashi zai inganta tsaro?

Gwamnatin Najeriya ta amince da yi wa 'yan sanda karin albashi da kudin fansho, abin da masana ke cewa irinsa ne na farko mafi girma a kasar.