Ayodeji mai yaki da cin zarafin mata
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Sai na ga bayan masu fyade

Bayan an yi mata fyade, Ayodeji Owosobi ta fara fafutuka akan hana fyade da cin zarafin mata, inda ta kafa wata kungiya mai suna STER.