An fara amfani da manhajar kiran tasi daga gida a Kano

An fara amfani da manhajar kiran tasi daga gida a Kano
  • Latsa alamar lasifika a hoton da ke sama don kallon bidiyon

Wasu samari 'yan Najeriya sun kirkiri wata manhaja wacce take bai wa mutum damar kiran motar tasi ba tare da ya bar gidansa ba.

Manhajar Alaji Xpress na aiki ne a birnin Kano kawai amma sun ce suna da burin fadada ta.