BBC za ta yi muhawarar 'yan takarar gwamna a Gombe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

BBC za ta yi muhawarar 'yan takarar gwamna a Gombe

BBC za ta gudanar da muhawara ta masu neman takarar gwamna a wasu jihohin Najeriyar, kuma za a yi na wannan karon a Jihar Gombe.