Yadda kudan zuma ke bibiyar wani mutum

Yadda kudan zuma ke bibiyar wani mutum

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyo.

Gosa Taffese na da gidan zuma a dakinsa kuma kudajen na binsa duk inda ya je.

Mutanen yankin Oromia na Habasha na yi masa lakabi da 'uban kudan zuma', kuma ya ce abun al'ajabi ne yadda kudajen suka makale masa.