Yadda Atiku ya sha kashe a rumfarsa

Yadda Atiku ya sha kashe a rumfarsa

Dan takarar jam'iyyar APC shugaba Muhammadu Buhari ya lashe zabe a rumfar babban abokin hammayarsa dan takarar PDP Atiku Abubakar.