Ranar mata ta duniya: Mace mai shirya fina-finai a Amurka
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ranar mata ta duniya: Bahaushiya mai shirya fina-finai a Amurka

A ci gaba da bikin ranar mata ta duniya da ake gabatarwa a kowacce ranar 8 ga watan Maris.

Hakan ne ya sa muka tattauna da wata Bahaushiya mai shirya fina-finai a kasar Amurka.

Aisha Shehu Kai-Kai 'yar asalin jihar Katsina wadda ta ke aikin shirya fina-finai a can.

Ta bayyana mana irin nasarori da kalubalen da take fuskanta a yayin da take a bakin aikinta.

"Mutane na mini wani irin kallo na cewa ni mace ce," in ji ta.

Labarai masu alaka