Zaben gwamnoni: Labari cikin hotuna

Wani mutum na kallon kuri'arsa kafin ya saka ta a wata rumfar zabe a jihar Legas. Hakkin mallakar hoto STEFAN HEUNIS
Image caption Wani mutum na kallon kuri'arsa kafin ya saka ta a wata rumfar zabe a jihar Legas

A ranar 9 ga watan Maris ne aka gudanar da zaben gwamnoni da na 'yan majalisar jihohi a fadin Najeriya.

Ga hotuna da muka tanadar maku masu kayatarwa da daukar hankali.

Hakkin mallakar hoto KOLA SULAIMON
Image caption Sojoji sun girke motar yaki a gaban ofishin hukumar zabe ta kasa da ke Fatakwal
Hakkin mallakar hoto PIUS UTOMI EKPEI
Image caption Wata ma'aikaciyar hukumar zabe ta Najeriya na shirya takardun kuri'u a Fatakwal
Hakkin mallakar hoto STEFAN HEUNIS
Image caption Masu yi wa kasa hidima a bakin aiki a wata rumfar zabe a Legas
Hakkin mallakar hoto KOLA SULAIMON
Image caption Jama'a a wata rumfar zabe a jihar Kaduna yayin suke jira su kada kuri'unsu
Hakkin mallakar hoto PIUS UTOMI EKPEI
Image caption Wasu mutane na saka kuri'unsu a cikin akwatin zabe a wata rumfar zabeda ke Fatakwal
Hakkin mallakar hoto PIUS UTOMI EKPEI
Image caption Wata mata yayin da ta ke kada kuri'arta a wata rumfar zabe da ke birnin Fatakwal