Hukumar Zaben Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Rashin kammaluwar zabe a Najeriya

Hukumar Zaben Najeriya, INEC, ta ayyana Asabar 23 ga watan Maris, a matsayin ranar da za a kammala zabukan kasar a wasu jihohi shida.