Abba Kabir Yusuf na jam'iyyar PDP
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Wannan zaben ya cutar da al'ummar Kano – Abba K Yusuf

Dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019, Abba Kabir Yusuf ya ce jam'iyyarsu ta PDP ba za ta amince da sakamakon da hukumar zabe ta bayyana ba.

INEC ta bayyana Abdullahi Umar Ganduje na jam'iyya mai mulki ta APC a matsayin wanda ya lashe zaben.

Sai ku latsa wannan hoton na sama domin jin hirar da BBC ta yi da Abba Kabir Yusuf da kuma martanin da ya mayar kan zaben.