"Iyayena ba su so na zama mai alkalancin wasan kwallon kafa ba"
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Jawahir Roble: Musulma mai alkalancin wasan kwallon kafa a Ingila

Latsa hoton da ke sama don kallon cikakken bidiyon

"Iyayena ba su so na zama mai alkalancin wasan kwallon kafa ba" a cewar mace Musulma ta farko wadda take alkalancin wasan kwallon kafar mata a kasar Ingila.

Ta bayyana cewa ta jima tana son ta ringa wasan kwallo, tana yi a boye domin ba ta so iyayenta su ganta tana wasa.

Labarai masu alaka