Yadda kalmar 'cin hanci' ta samo asali

Yadda kalmar 'cin hanci' ta samo asali

Shin mene ne asalin kalmar cin hanci?

Wannan ita ce tambayar da Farfesa Aliyu Bunza ya amsa mana a shirinmu na Amsoshin Takardunku na wannan mako.

Farfesan ya ce kalmar ta samo asali ne daga "laya da guru wanda ake daura a kwankwso" don magani.

Ku latsa alamar lasifika a jikin hoton da ke sama don sauraron cikakken karin bayanin da malamin jami'an ya yi mana: