Matakan soji na aiki a Zamfara?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Shin matakan soji na aiki a Zamfara?

Filin Ra'ayi Riga na Yau ya yi nazari kan matakan sojan da aka kaddamar kan barayin shanu da masu satar jama'a dake kai hare hare a wasu jihohin arewacin Nigeria.

Labarai masu alaka