Yadda maza ke daukar rayuwar kansu da kansu a Kenya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yadda maza ke kashe kansu a Kenya

Adadin mutanen da suke kashe kansu a wani yanki a kasar Kenya yana karuwa sosai.

Shin wani arashi ne yake kowa haka, ko kuma tsafe-tsafe ne, ko kuma wani abu ne na daban?

Yana wuya ka ga ana fadin irin wadannan labarai a kafafen yada labarai a kasar.

Kafafen yada labarai a kasar sun fi mayar da hankali ne kan labaran kisan gilla, maimakon irin wannan.

Labarai masu alaka