Albashin ma'aikata
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Halinda ma'aikaci yake ciki a Najeriya

A wannan watan ne gwamnatin Najeriyar za ta soma biyan Naira dubu 30 a matsayin mafi karancin albashi ga ma'aikacin kasar.