Ra'ayi Riga
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Bazuwar makamai a hannun jama'a a Najeriya.

A yayin da hare-haren 'yan bindiga ke ci gaba da salwantar da rayukka da dukiyoyin jama'a a Najeriya, wata tambaya ake yawan yi ita ce; ta ina wadannan 'yan bindigar ke samun makamai?