Ra'ayi Riga
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Me ke haddasa rikici tsakanin ma'aurata?

A Najeriya ana kara samun yawaitar rikici tsakanin ma'aurata inda a wasu lokutan ta kan kai ga asarar rai