raayi riga
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: 'Yancin Kananan Hukumomi a Nigeria

Batun 'yancin kananan hukumomi dai ya jima yana jawo kace-nace a tsakanin matakan gwamnati a Najeriya.

A wani matakin ba-zata, hukumar tattara bayanan sirri a kan harkokin kudi ta kasar, ta haramta wa gwamnatocin jihohin taba kudade kananan hukumomi.

Tasirin rashin 'yancin kananan hukumomi da illarsa ga talaka, suna cikin batutuwan da muka tattauna a shirin Ra'ayi Riga na wannan makon.