Takaitaccen tarihin rayuwar Robert Mugabe
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Mugabe shi ne shugaban kasar na farko bayan ta samu 'yancin kai.

Robert Mugabe, tsohon shugaban kasar 'yan tacciyar kasar Zimbabwe na farko ya kwanta dama yana dattijo mai shekara 95 a duniya.

Mista Mugabe kafin rasuwarsa ya kwashe shekara 37 yana mulkin kasar.

Tsohon dan yakin sunkurun ya sha gwagwarmaya kafin ya zama Firai Ministan kasar a 1980.

Labarai masu alaka