Littafin 'Matsalarmu A Yau'
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ga tsarabar littafin 'Matsalarmu A Yau' na Hajiya Bilkisu Funtuwa

Ga wani bangare na littafin 'Matsalarmu A Yau' na Hajiya Bilkisu Funtuwa, wanda muke wallafawa a shafinmu na BBC Hausa Facebook a kowace rana cikin kwanakin mako.

A yanzu haka za ku iya sauraron karatun tun daga kashi na daya har zuwa na 26.

Ku latsa alamar lasifika da ke jikin hoton da ke sama domin jin abin da wasunku ba su sani ba game da labarin Matsalarmu A Yau.

Labarai masu alaka