Yadda malaman jami'a ke lalata da 'yan mata - binciken kwakwaf
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Binciken BBC: Yadda malaman jami'a ke lalata da 'yan mata

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wani binciken da BBC ta gudanar ya nuna yadda malaman jami'a ke lalata kananan 'yan mata a jami'o'i a kasashen yammacin Afirka.

Binciken wanda ya kama malamai guda biyu - daya a jami'ar UNILAG daya kuma a jami'ar kasar Ghana, ya nuna yadda malaman suke amfani da wasu dabaru domin yin lalata da 'yan matan domin ba su maki.

Latsa alamar hoton da ke sama domin kallon wannan bidiyon.

Labarai masu alaka