Ra'ayi Riga
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Malaman da ke lalata 'yan matan jami'a

Wani binciken sirri da BBC ta fitar ya tona asirin wasu malaman jami'o'i a Najeriya da Ghana, wadanda ake zargi da neman fasikanci da dalibai domin kara masu maki.