Shin kun san inda ake ginin bene na shukoki?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Shin kun san inda ake ginin bene na shukoki domin iska?

Wannan ginin mai suna Basco a Italy ne wanda aka gina domin ya taimaka wajen shakar ingantacciyar iska da kuma sakin lafiyayyar iskar Oxygen.

Labarai masu alaka