Gwarazan mata 100: Mace 'yar sama jannati
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Gwarazan mata 100: Mace 'yar sama jannati

Mace mai kamar maza, yadda wata mata 'yar sama jannati mai suna Mimi, ta ke jagorantar wani shiri na hada helikwaftan da za a kai duniyar Mars.

Kalli wannnan bidiyon domin gani yadda ta fara har zuwa inda take a yau.

Labarai masu alaka