Shin me ke sanya masu ciki suna cin fara kasa?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Me ke sanya masu ciki cin farar kasa?

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kalli wannan bidiyon domin ku ga dalilin da ke sanya masu juna biyu cin kasa da kuma abubuwan da hakan ke haifar wa 'ya'yan da suke haifa,.

Labarai masu alaka