Ra'ayi Riga: Gidajen Mari a Nigeria
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayin Riga: Gidajen Mari a Nigeria

A baya-bayan nan jami'an tsaro na dirawwa gidajen mari da kuma rufe su bisa zargin ana azabtar da wadanda ake tsare da su.