ambaliya
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga: Ambaliyar ruwa a Kasashen Afirka

Yayin da damina ke bankwana a yammacin Afrika, manoma da dama sun koka a kan yadda ambaliyar ruwa ta yi awon gaba da amfanin gonarsu.