Yadda dakarun Amurka suka far wa shugaban IS
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyon yadda dakarun Amurka suka far wa shugaban IS Al-Baghdadi

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Wannan bidiyon na nuna yadda sojojin Amurka suka isa gidan shugaban kungiyar IS Abubakar Al-Baghdadi da yadda suka yi wa gidan luguden wuta.

Labarai masu alaka