Yarinyar da kashinta ke karewa idan ta mike hannu
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Yarinyar da kashinta ke yawan karyewa, kuma tana son rawa

Latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Ayeyi na fama ne da cutar rashin kwarin kashi inda kashinta kan karye a duk lokacin da ta mikar da hannunta.

Ga shi kuma tana da son yin rawa, amma tana amfani da basirarta domin yin abubuwa na bajinta.

Labarai masu alaka