Yadda gubarbataccen iska ke halaka yara
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Bidiyo: Yadda gurbatacciyar iska ke halaka yara

Gurbacewar iska na sanadin yara da matasa kamuwa da ciwon huhu da kuma ciwon daji a Indiya.

Kalli wannan bidiyon ka ga yadda hakan ke faruwa.

Labarai masu alaka