Kalli yadda aka yi bikin maulidi a Abuja
A ranar Litinin 11 ga watan Nuwamba masu murnar zagayowar ranar haihuwar annabi Muhammad SAW sun zagaya cikin wasu unguwannin na Abuja babban birnin tarayyar Najeriya.

Yadda zakirai suka zagaya a garin Abuja domin bikin Maulidi, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Maulidi a birnin Abuja, 11, ga watan Nuwamba, 2019
Yadda wani zakiru ya fadi a lokacin zagayen Maulidi, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Maulidi a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Bikin Maulidi a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Bikin Maulidi a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Bikin Maulidi a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Dalibai sun rinka rera waka a wurin zagayen Maulidi a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Matasa a wurin zagayen Maulidi da aka gudanar a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019
Wasu matasa a kan mota sa'ilin zagayen Maulidi a Abuja, 11 ga watan Nuwamba, 2019