Kun san tsadar kasuwar Kekuna ta duniya?
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Kun san tsadar kasuwar kekuna ta duniya?

Ku latsa hoton da ke sama don kallon bidiyon:

Kalli wannan bidiyon ka ga yadda kasuwar keke ta sauya daga lokacin da aka kirkire ta a 1817, zuwa yanzu da kuma hasashen kasuwar da ake yi daga nan zuwa shekarar 2025.

Labarai masu alaka