cin zarafi
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

Ra'ayi Riga kan bazuwar cin zarafin mata

Ku latsa alamar lasifikar da ke sama don sauraron shirin ra'ayi riga na wannan makon:

A wannan makon shi ne na farko cikin makonni biyu da aka kebe a bana don mayar da hankali a kan yaki da cin zarafin da ake yi wa mata a ko ina a duniya.

Labarai masu alaka