INEC ta ziyarci PDP
Na'urarku na da matsalar sauraren sauti

PDP na son INEC ta fara yin zabe da komfuta - Sanata Tsauri

Ku latsa alamar lasifika domin sauraren hirar.

Jam'iyyar adawa ta PDP a Najeriya ta yi kira ga hukumar zabe da ta yi gyara ga dokar zabe ta kasar domin ba 'yan kasar damar jefa kuri'a ta amfani da kwamfyuta.

PDP ta mika wannan bukatar ce yayin da ta ke karbar tawagar hukumar zaben da ta kai wata ziyara ofishin jam'iyyar da ke Abuja.

Sakataren jam'iyyar na kasa, Sanata Umar Tsauri ya yi wa Jabir Mustapha Sambo na BBC karin bayani.

Labarai masu alaka